Helkwatar hafsan sojojin kasar Koriya ta Kudu da rundunar sojojin kasar Amurka dake kasar Koriya ta Kudun, sun tabbatar da hakan. Kaza lika sun bayyana cewa sojojin bangarorin biyu za su harba wasu makamai masu linzami zuwa tekun dake gabas da zirin na Koriya. (Maryam)