in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin Syria sun ayyana tsagaita bude wuta na kwanaki 4 a kudancin kasar
2017-07-04 11:00:04 cri
Sojojin Syria sun sanar da cewa sun tsagaita bude wuta na tsawon kwanaki 4 a yankunan kudancin kasar, gabanin fara taron tattaunawar sulhu na Astana.

Cikin wata sanarwa, dakarun sojin na Syria sun ce tsagaita bude wutar zai fara aiki ne tun daga ran 2 zuwa ran 6 ga wannan wata na Yuli. Sanarwar ta kara da cewa tsagaita bude wutar ya hada da lardunan Daraa, Qunaitera, da Sweida. (Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China