in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mayakan Boko Haram sun kai hari wani kauye dake Nijar
2017-07-04 10:19:34 cri
Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na cewa, daga daren shekaranjiya zuwa sanyin-safiyar jiya, wasu da ake zaton mayakan kungiyar nan ta Boko Haram ne sun kai hari kan wani kauye a jihar Diffa dake kudu maso gabashin kasar.

Rahotannin sun ce, harin ya yi sanadiyyar mutuwar mutane tara, kana aka sace wasu 45, akasarinsu mata ne da kananan yara. (Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China