in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kumbon Tianzhou-1 ya shiga falakinsa cikin nasara
2017-04-20 20:29:45 cri
Kasar Sin ta tabbatar da nasarar da aka samu wajen harba kumbon dakon kaya na Tianzhou-1 da aka harba da daren yau Alhamis. Rahotanni dai sun bayyana cewa Kumbon ya shiga Falakinsa cikin nasara.

An harba Tianzhou-1 ne ta rokar Long March-7 daga tashar harba kunbuna ta Wenchang dake lardin Hainan a kudan kasar ta Sin. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China