Da yake jawabi yayin wani taron manema labarai kan samar da kudade domin tunkarar annoba, ya yi kira ga kasashe mambobin tarayyar su kara kaimi wajen tunkarar kalubalen sauyin yanayi ta hanyar daukar matakan kariya, yana mai cewa, abun da ya fi kamata a mai da hankali kai shi ne tunkarar annoba kafin ta ta'azzara. (Fa'iza Mustapha)