in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
MDD tana sa ran za a cimma burin neman dauwamammen ci gaba a fannin ilmantarwa
2017-06-29 16:01:30 cri

Shugaban babban taron MDD karo na 71 Peter Thomsen, da Irina Bokova, babbar sakatariyar hukumar bunkasa ilmi, kimiyya da al'ada ta MDD wato UNESCO, da wasu jami'an da abin ya shafa sun yi kira ga gamayyar kasa da kasa, da su samar da karin kudade da kuma sabunta hanyoyin ba da ilmi, domin cimma burin duniya, na neman dauwamammen ci gaba a fannin ilmantarwa. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China