in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Xi ya bukaci a kara sa kaimi wajen fatattakar matsanancin talauci
2017-06-24 17:24:09 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira da a sa kaimi tare da daukar managartan matakan fatattakar talauci.

Xi wanda kuma shi ne Sakatare Janar na kwamitin tsakiya na Jam'iyyar Kwaminis ta kasar, ya yi kiran ne yayin da yake jawabi a wurin taron kara wa juna sani da ya jagoranta jiya Juma'a a lardin Shanxi dake arewacin kasar Sin, wanda ya mai da hankali kan rage radadin talauci.

Ya ce dole ne a tabbatar da yankuna da mutanen da talauci ya yi wa kaka-gida, sun rayu cikin matsakaicin yanayi tare da sauran al'ummar kasar. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China