in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya kammala ziyararsa a kasar Kazakhstan
2017-06-10 17:22:54 cri
Yau Asabar ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya dawo nan birnin Beijing, bayan da ya kammala ziyara a kasar Kazakhstan, inda ya halarci taro karo na 17 na shugabannin kasashe membobin kungiyar hadin-kai ta Shanghai wato SCO, gami da bikin bude baje kolin Astana. (Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China