in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministocin kasashen wajen BRICS za su gana a Beijing
2017-06-13 19:39:01 cri

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya sanar da cewa, ministocin harkokin wajen kasashen BRICS wato Aloysio Nunes na Brazil da Sergey Lavrov na Rasha da Vijay Kumar Singh daga Indiya da Wang Yi na kasar Sin sai kuma Maite Nkoana-Mashabane daga Afirka ta kudu, za su gana a nan birnin Beijing daga ranar 18 zuwa 19 ga wannan watan.

Lu Kang ya bayyana hakan ne Talatan nan yayin taron manema labarai da aka saba gudanarwa.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China