in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin Amurka sun kai hari ta sama kan sansanin jam'iyyar matasa ta Somaliya
2017-06-12 10:36:54 cri
A jiya Lahadi 11 ga wata, ma'aikatar tsaron kasar Amurka ta bayyana cewa, a wannan rana sojojin Amurka sun kai hari da jiragen sama kan sansanin jam'iyyar matasa ta Somaliya ko (Somali Youth Party) a takaice.

Ma'aikatar tsaron kasar Amurka ta fidda wata sanarwa dake cewa, a safiyar jiya sojojin Amurka sun kai harin ta sama, kan sansanin jam'iyyar dake kudu maso yammacin birnin Mogadishu, hedkwatar kasar ta Somaliya, domin mayar da martani ga hare-haren da jam'iyyar ta kaiwa sansanin rundunar sojan Somaliya da sauransu.

To sai dai kuma sanarwar, ba ta tabo batun ainihin wurin da aka kaiwa harin ko sakamakon da aka samu ba. (Fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China