in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan kasar Sin ya aika wa jami'in gudanarwa na farko na Afghanistan sakon jaje
2017-06-01 21:08:53 cri
A yau Alhamis 1 ga watan Yuni ne, firaministan kasar Sin Li Keqiang ya aika wa Abdullah Abdullah, jami'in gudanarwa na farko na kasar Afghanistan sakon ta'aziya dangane da harin bam din da aka kai a Kabul, babban birnin kasar.

A cikin sakon nasa, Li Keqiang ya yi tir da wannan harin da aka kai, ya kuma bayyana cewa, kasar Sin ba ta goyon bayan duk wani nau'in ta'addanci, kuma za ta ci gaba da goyon bayan kokarin da gwamnatin kasar Afghanistan take yi na tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali da dakile ta'addanci. (Sanusi Chen)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China