in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi ya aikawa takwaransa na Afghanistan sakon ta'aziya
2017-06-01 20:58:22 cri
A yau Alhamis ne shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya aikawa takwaransa na kasar Afghanistan Asharf Ghani sakon ta'aziya dangane da harin bam din da aka kai a Kabul,babban birnin kasar, wanda ya haddasa mutuwar mutane a kalla 80.

Shugaba Xi ya ce, kasar Sin ba ta goyon bayan duk wani na'ui na ta'addanci, kuma ta yi Allah wadai da wannan hari. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China