in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan harkokin wajen kasar Sin zai kai ziyara kasashen Afirka 4
2017-05-17 18:44:28 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta shaidawa manema labarai a yau Laraba cewa, ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi zai fara wata ziyarar aiki a hukumance zuwa kasashen Afirka daga ranar 19- 23 ga wannan wata na Mayu, inda zai ziyarci kasashen Mauritania, da Cape Verde, da Mali, da kuma Cote d'Ivoire. (Ibrahim Yaya)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China