in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya bukaci karfafa sojin ruwan
2017-05-24 20:14:56 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira da a kara kaimi wajen samar da kakkarfar rundunar sojin ruwa ta zamani, wadda za ta bada cikakkiyar gudummawa, ga manufar cimma burin kasar Sin ta kara bunkasa kasa mai cike da kuzari a fannin ayyukan soja.

Shugaba Xi, babban sakataren jam'iyyar kwaminis mai mulkin kasar Sin, kuma shugaban kwamitin tsakiya na hukumar zartaswar rundunar sojin kasar Sin, ya yi jan hankalin ne a Larabar nan, yayin da yake duba rundunar dakarun sojin kasar ta PLA a hedkwatar ta dake nan birnin Beijing.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China