in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya damkawa manyan hafsoshin rundunonin sojan kasar Tuta
2016-02-01 20:35:17 cri

A yau ne shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya damka tutoci guda biyar ga sabbin rundunonin sojan kasar.

Bugu da kari, shugaba Xi kana shugaba rundunar sojan kasar ta Sin ya damka tutoci ga manyan hanfsoshin rundunoni guda biyar da suka hada da runduna ta gabas, ta kudu da runduna ta yamma da kuma hafsan runduna ta Arewa da kuma ta tsakiya.

An gudanar da bikin mika tutocin ne a birnin Beijing. (Ibrahim Yaya)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China