in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Li Keqiang ya gana da shugaban kasar Kenya
2017-05-16 10:22:45 cri

Firaministan kasar Sin Li Keqiang, ya gana da shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta, dake zo kasar Sin don halartar taron koli na dandalin tattaunawa kan hadin gwiwa na "ziri daya hanya daya", da yammacin jiya Litinin, a babban dakin taron jama'a dake nan birnin Beijing. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China