in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin tana fatan daga matsayin dangantakar dake tsakaninta da Kenya
2017-05-15 20:43:27 cri
Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya bayyana a yau Litinin cewa, kasarsa tana fatan hada kai da kasar Kenya domin daga matsayin dantankatar dake tsakanin kasasehn biyu zuwa wani sabon matsayi.

Shugaba Xi ya bayyana hakan ne lokacin da ya ke ganawa da takwaransa na kasar Kenya Uhuru Kenyatta, wanda ya halarci taron dandalin hadin gwiwar kasa da kasa na kwanaki biyu game da shawarar ziri daya hanya daya da aka kammala a yau a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China