in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An rantsar da sabbin mambobin majalisar ministocin Sudan
2017-05-13 17:20:30 cri
An rantsar da sabbin mambobin majalisar ministocin kasar Sudan a jiya da daddare a gaban shugaban kasar Omar al-Bashir.

An taba tsara kafa gwamnatin neman sulhu na kasar Sudan a watan Fabrairun bana, sai dai, an sha jinkirtawa sakamakon sabanin dake tsakanin bangarorin da abin ya shafa. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China