in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin za ta harba kumbon Tianzhou-1 a gobe Alhamis
2017-04-19 20:04:40 cri
Cibiyar harba kumbuna ta Wenchang dake lardin Hainan a kudancin kasar Sin, ta shirya tsaf domin harba kumbon Tianzhou-1 a gobe Alhamis, da misalin karfe 8 saura minti 19 na dare bisa agogon wurin.

Tuni kuma sashen harba kumbuna masu dauke da mutane na cibiyar ya tabbatar da hakan a yau Laraba. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China