in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Theresa Marry May ta sanar da shirin gudanar da babban zabe kafin lokacin da aka tsara
2017-04-18 20:14:27 cri

A Talatar nan ne firaministar kasar Birtaniya Theresa Marry May, ta sanar da cewa, za a gudanar da babban zaben kasar ta a ranar 8 ga watan Yunin bana, da zummar taimakawa gwamnatin kasar gudanar da shawarwari da kungiyar Tarayyar Turai, kan batun ficewar kasar daga kungiyar.

Haka kuma a yau din, madam May ta gabatar da jawabi a gaban fadarta, inda ta ce, an tsai da kudurin ne domin kara kiyaye moriyar kasar ta Birtaniya. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China