in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Rasha: matakin soja da Amurka ta dauka kan Syria, hari ne da Amurka ta kai wa Syria
2017-04-07 13:48:33 cri

Kamfanin dillancin labaru na Russia Today, ya ruwaito a yau Juma'a cewa, shugaban kwamitin tsaro na majalisar dattawan kasar Rasha Viktor Ozerov, ya ce a ganin Rasha, matakin soji da Amurka ta dauka kan Syria, tamkar kai wa Syria hari ne. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China