in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Amurka ta kaddamar da hari a sansanin sojin Syria dake tsakiyar kasar
2017-04-07 11:12:12 cri
Amurka ta kaddamar da hari kan wani sansanin sojojin Syria dake tsakiyar kasar da sanyin safiyar yau Jumma'a, harin da ya haddasa hasarar rayuwa, wata majiya daga sojojin Syrian ne ta sanar da rahoton kai harin. (Ahmad Fagam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China