in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya tashi daga Beijing don fara ziyarar aiki a Finland da Amurka
2017-04-04 14:48:28 cri
A yammacin yau Laraba ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tashi daga nan Birnin Beijing, don fara ziyarar aiki a kasar Finland bisa gayyatar da shugaban kasar Sauli Niinistö, yayin da kuma zai halarci tattaunawa da takwaransa na Amurka Donald Trump, shawarwarin da ake fatan gudanar su a gidan gona na Mar-a-Lago dake jihar Florida. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China