in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi kira da dauki karin matakan yaki da fatara
2017-03-31 19:16:41 cri
Ofishin sashen siyasa na kwamitin tsakiyar JKS, ya yi kira da a kara kaimi, wajen yaki da talauci tsakanin al'ummar Sinawa.

Yayin zamansu na sauraron rahotannin ayyukan ofisoshin larduna da gwamnatoci game da yaki da fatara na shekarar 2016 da ya gabata a Juma'ar nan, mambobin kwamitin, sun sake jaddada muhimmancin kau da fatara tsakanin al'umma.

Taron dai ya samu jagorancin shugaban kasar Sin, kuma babban sakataren JKS Xi Jinping. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China