in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan Sin ya kammala ziyarar aiki a kasashen Australia da New Zealand
2017-03-29 20:51:23 cri
A yau Laraba ne Firaministan kasar Sin Li Keqiang tare da mai dakinsa Cheng Hong, suka sauko a birnin Beijing, bayan kammala ziyarar aiki da Firaministan ya yi a kasashen Australia da New Zealand.

Yayin ziyarar aikin, firaministan Li, ya halarci taro karo na 5, na firaministocin kasashen Sin da Australia da kasashen biyu ke gudanarwa a kowace shekara. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China