in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta bai wa Zimbabwe kyautar kudi dalar miliyan 1
2017-03-28 20:21:04 cri

Jiya Litinin ne jakadan kasar Sin da ke kasar Zimbabwe Huang Ping, ya sanar da cewa, kasar Sin za ta bai wa Zimbabwe kyautar kudi har dalar Amurka miliyan 1, don taimakawa Zimbabwe yaki da bala'in ambaliyar ruwa, da bai wa wadanda bala'in ya shafa damar samun kayan masarufi da suka wajaba, tare da kuma farfado da wuraren da bala'in ya lalata. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China