in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firayiminstan Kasar Sin: kasar Sin ba za ta kyale adadin marasa aikin yi ya yawaita ba
2017-03-15 13:59:45 cri
Firayiministan kasar Sin Li Keqiang, ya ce kasar ba za ta zuba ido ko ta kyale a samu yawaitar marasa aikin yi ba a bana, domin gwamnati za ta tabbatar da samar da kyakkyawan yanayin kirkiro guraben aikin yi.

Li Keqiang ya bayyana haka ne a yau, yayin wani taron manema labarai da aka yi bayan kammala zaman majalisar dokokin kasar na shekara-shekara. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China