in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ba za ta rage darajar takadar Kudi na Yuan dan inganta harkar fitar da kayayyaki waje ba
2017-03-15 13:57:11 cri
Firayiministan kasar Sin Li Keqiang, ya ce kasar ba za ta rage darajar takardar kudinta dan bunkasa harkar fitar da kayayyaki ba.

Firayiminsitan ya bayyana haka ne a yayin taron manema labarai da aka yi bayan kammala taron majalisun kasar na shekara-shekara. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China