A yau Laraba ne, a babban zauren taron jama'ar kasar Sin dake birnin Beijing, fadar mulkin kasar aka rufe taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin bayan da aka kammala dukkan ayyukan da aka yi shirin gudanar da su a taro na 5 na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin NPC ta 12.(Bello Wang)