in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan Sin: kasar Sin tana goyon bayan ciniki cikin 'yanci
2017-03-15 13:24:07 cri
Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya furta a yau Laraba cewa, yayin da wasu ke korafe-korafe game da manufar dunkulewar tattalin arzikin duniya waje guda, kasar Sin za ta yi kokarin kare wannan manufa, tare da nuna goyon baya ga ciniki cikin 'yanci.

A cewar firaministan, duk da matsalolin da aka fuskanta, kasashen duniya sun amfana da wannan manufa. Haka kuma yadda kasashe daban-daban suka aiwatar da wannan manufa ita ce ta haddasa wadannnan matsaloli ba wai manufar ce da kanta ta haifar da su ba.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China