in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Li Keqiang zai gana da manema labaru a yayin bikin rufe taron shekara-shekarar NPC na bana
2017-03-14 16:32:07 cri
A gobe Laraba da safe ne za a rufe taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin karo na 12 a nan birnin Beijing.

Bayan rufe taron, firaministan kasar Li Keqiang zai gana da manema labaru na gida da na kasashen ketare a babban dakin taron jama'a, inda zai amsa tambayoyin da za su gabatar masa. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China