in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An riga an duba shawarwari 4156 da aka gabatar a taron shekara-shekara na CPPCC na bana
2017-03-13 20:47:05 cri
Rahotanni daga taron shekara-shekara na majalisar ba da shawara kan harkokin siyasar kasar Sin karo na 12 sun nuna cewa, ya zuwa yammacin yau ranar Litinin, an karbi shawarwari 5210 wadanda 'yan majalisar suka gabatar, kuma an riga an duba 4156 daga cikinsu, wadanda za a gudanar a nan gaba.

A cikin shawarwarin, wadanda ke shafar raya tattalin arziki suka dauki kaso 34.72 cikin dari, yayin da wadanda ke shafar raya harkokin siyasa ke da kaso 11.67 cikin dari, wadanda kuma ke shafar al'adu suke da kaso 7.99 cikin dari. Kaza lika shawarwarin da suka jibanci raya al'umma ke da kaso 35.49 cikin dari, kana wadanda ke shafar kiyaye muhalli ke da kaso 10.13 cikin dari. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China