in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi ya yi kiran da a samar wa sojojin kasar fasahohin kirkire-kirkire
2017-03-13 08:59:03 cri

Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya yi kiran da a zurfafa alaka tsakanin fararen hula da sojoji, a wani mataki na kirkiro fasahohin kimmiya da kirkire-kirkire don inganta karfin sojojin kasar.

Xi wanda har ila shi ne babban sakataren kwamitin tsakiya na JKS kana shugaban rundunar askarawar kasar ya bayyana hakan ne lokacin da yake zantawa da wakilai daga rundunar 'yantar da jama'a ta kasar Sin (PLA) yayin taron shekara-shekara na majalisar jama'ar kasar Sin. Ya kuma bayyana cewa, ya kamata a kara himma wajen taimakawa sojojin kasar da fasahohin kimmiya da kirkire-kirkire na zamani. (Ibrahim Yaya)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China