in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya yi kira ga al'ummar yankin Xinjiang da su kasance masu hadin kai da tabbatar da zaman lafiya
2017-03-10 19:15:09 cri

Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya ce kamata ya yi a tabbatar da kyakkyawan hadin kai da zaman lafiya tsakanin kabilun da ke yankin Xinjiang na Uygur mai cin gashin kansa.

Xi, wanda har ila shi ne babban sakataren kwamitin tsakiya na JKS kana shugaban rundunar askarawar kasar, ya bayyana hakan ne lokacin da ya ke ganawa da wakilan yankin yayin taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama'a dake gudana a nan birnin Beijing. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China