in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
'Yan sandan Amurka suna kashe 'yan asalin Afirka kamar wadanda suka aika ta'addanci, in ji rahoton MDD
2017-03-09 16:26:48 cri
Ofishin watsa labarai na majalisar gudanarwar kasar Sin ya bullo da wani rahoto game da batun kare hakkin dan Adam na shekara ta 2016 da Amurka ta futar, inda ya ce, Majalisar Dinkin Duniya ta yi kakkausar suka kan yadda Amurkar take nuna wariyar launin fata, inda aka ruwaito wani rahoton kwamitin kula da hakkin dan Adam na MDD na cewa, 'yan sandan Amurka sun kakkashe 'yan asalin Afirka, kamar yadda suka aikata ta'addanci. Amma Amurka ba ta hukunta wadanda suka tada zaune-tsaye ba, abun da ya zama matsala ta kare hakkin dan Adam, wanda kamata ya yi a gaggauta magance wannan matsala. (Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China