in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wakilan majalisar wakilan jama'ar Sin sun jaddada bukatar baiwa jagorancin Xi hadin kai
2017-03-08 21:13:20 cri
Majalisar wakilan jama'ar kasar Sin ta yi kira ga daukacin mambobin JKS da su baiwa shugaba Xi Jinping cikakken hadin kan da ya kamata.

Wannan kira na kunshe ne cikin rahoton zaunannen kwamitin majalisar wakilai da aka gabatar a yau Laraba.

A yau din ne kuma da misalin karfe 3 na yamma agogon kasar Sin, aka gudanar da cikakken zama na biyar na taron majalisar wakilan jama'a karo na 12, taron da ya gudana a babban dakin taron jama'a, inda aka saurari rahoton aiki wanda Zhang Dejinag ya gabatar. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China