Shugaba Xi wanda ya bayyana hakan a daidai lokacin da ake ci gaba da manyan tarukan biyu na kasar, ya kuma mika gaisuwa da fatan alheri ga matan dake wakilci a majalisar wakilan jama'ar kasar da masu ba da shawara kan harkokin siyasa da ma'aikata a taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar da majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa da kuma daukacin matan kungiyoyin kananan kabilu gami da sauran mata dake aiki ko zama a nan kasar Sin. (Ibrahim)