in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wajibi ne lardin Liaoning ya dogara ga tattalin arzikin dake samar da kayayyaki da hidima, in ji Xi
2017-03-07 20:28:38 cri
Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya bayyana a yau Talata cewa, wajibi ne lardin Liaoning da ke arewa maso gabashin kasar ya dogara kan tattalin arzikin dake mayar da hankalin kan samar da kayayyaki da hidima a sabon tsarin bunkasuwa.

Xi wanda har ila yau shi ne babban sakataren kwamitin tsakiya na JKS kana shugaban kwamitin tsakiya na rundunar sojojin kasar ya bayyana haka ne lokacin da yake tattaunawa da wakilan lardin Liaoning a taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar da ke gudana yanzu haka a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Ibrahim Yaya)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China