in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin za ta samar da kyakkyawan yanayi ga masu zuba jari na kasashen waje
2017-03-05 12:27:00 cri
Gwamnatin kasar Sin za ta jajirce wajen samar da kyakkawan yanayi na zuba jari ga masu sha'awar zuba jari na kasashen waje.

Wannan na kunshe ne cikin rahoton ayyukan gwamnati da aka rabawa manema labarai a yau Lahadi. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China