in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin za ta samar da ayyukan yi miliyan 11 a shekarar 2017
2017-03-05 12:24:35 cri
Rahoton ayyukan gwamnati da aka rabawa manema labarai gabanin fara taron majalisar wakilan jama'ar kasar Sin ya ruwaito cewa, yayin da adadin marasa aikin yi masu rejista dake birane ya kai kashi 4.5, a bana, kasar Sin ta kuduri aniyar samar da guraben aiki miliyan 11. (Fa'iza Mustapha)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China