in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin na sa ran samun bunkasar alkaluman tattalin arzikinta da kashi 6. 5 cikin dari
2017-03-05 10:23:18 cri
A cewar rahoton aiki na gwamnatin kasar Sin, kasar na sa ran samun bunkasar alkaluman tattalin arzikinta da kimanin kashi 6.5 cikin dari a bana.

Rahoton wanda Firayin minstan kasar Sin Li Keqiang ya gabatar yau yayin kaddamar da taron shekara-shekara na wakilan jama'ar kasar, ya bayyana cewa, kasar Sin za ta jajirce wajen cimma sakamako mai kyau a fannin tattalin arzikinta. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China