in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A bana, kasar Sin za ta fitar da mutane miliyan goma daga kangin fatara
2017-03-05 12:29:00 cri
Kasar Sin na da nufin rage yawan adadin mazauna karkara dake fama da radadin fatara da miliyan goma.

Baya ga haka, gwamnatin cikin rahoton ayyukanta da aka fitar yau, ta ce za ta sauyawa mutane miliyan 3.4 matsuguni daga wuraren da ba su dace da zama ba.

Da wadannan kudure-kudure, kudin da gwamnatin kasar za ta kashe wajen rage radadin talauci a tsakanin al'ummarta, ya karu da sama da kashi 30. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China