in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya gargadi manyan jami'ai da su kauracewa kece raini
2017-02-13 20:23:57 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya ja hankalin manyan jami'an gwamnati, da su rungumi dabi'u na tsantseni, da kaucewa gudanar da bukatu na kece raini ko wuce gona da iri yayin da suke sarrafa lalitar gwamnati.

Shugaba Xi ya yi wannan kira ne a Litinin din nan, yayin da yake jawabi a bikin bude taron karawa juna sani, game da taro na 6 na kwamitin tsakiyar JKS karo na 18, taron da ya samu halartar manyan jami'an jam'iyyar daga larduna, da ma'aikatu daban daban. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China