in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi ya yaba da gwamnatin Amurka bisa amincewa da manufar kasar Sin kwaya daya tak
2017-02-10 13:38:27 cri
Shugaban kasar Sin, Xi Jinping ya ce ya yabawa takwaransa na Amurka Donald Trump, da ya jaddada cewa, gwamnatin Amurka ta amnice da manufar nan ta kasar Sin kwaya daya tak.

Shugaba Xi ya bayyana haka ne yayin da ya yi hira da Trump ta wayar tarho a yau Jumma'a. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China