in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta farfado da huldar diflomasiyya da kasar Sao Tome and Principe
2016-12-26 13:54:06 cri
Yau Litinin 26 ga wata ne, ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, ya yi shawarwari tare da takwaransa na kasar Sao Tome and Principe Urbino Botelho.

Bayan shawarwarin, ministocin biyu sun rattaba hannu kan hadaddiyar sanarwa,dangane da farfado da huldar jakadanci tsakanin Jamhuriyar Jama'ar kasar Sin, da Jamhuriyar Sao Tome and Principe. (Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China