in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Alkalin kotun lardi ya dankwafe haramcin shiga Amurka da Trump ya sanya
2017-02-04 17:03:22 cri
A jiya Jumma'a ne Alkalin kotun lardi a Amurka, James Robart ya yanke hukuncin da ya yi daidai da na wadanda atoney janar na jihohin Washington da Minnesota suka yanke, bisa wata karar da aka shigar gabansa da ke neman soke haramcin shiga Amurka da Shugaba Trump ya sanya.

Umarnin na Trump, ya haramtawa 'yan asalin wasu kasashe bakwai shiga Amurka.

Kasasehen sun hada da Iraqi da Syria da Iran da Libya da Somalia da Sudan da Yemen.

Wannan umarni dai na shan suka daga ciki da wajen kasar. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China