in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Soja ya harbi wani mutum dake dauke da adda a birnin Paris
2017-02-03 20:32:40 cri
Wani sojan kasar Faransa, ya jikkata wani mutum da aka ce yana dauke da adda a jikinsa, yayin da yake kokarin kutsa kai cikin gidan ajiye kayan tarihi na Louvre dake birnin Paris.

Wata sanarwa da mai gabatar da kara na birnin ya fitar ta bayyana cewa, an fara gudanar da bincike game da lamarin, wanda tuni firaministan kasar Bernard Cazeneuve, ya ce ya yi kama da harin ta'addanci. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China