in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane 13 sun rasu sakamakon gobara a Faransa
2016-08-06 13:17:10 cri
Bisa labarin da aka samu, an ce, mutane 13 sun rasu, yayin da 6 suka jikkata, sakamakon gobarar da ta tashi a daren jiya Jumma'a a wata mashaya dake birnin Rouen na lardin Seine-Maritime na kasar Faransa.(Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China