A yau ne shugaban kasar Faransa François Hollande ya nada ministan harkokin cikin gida na kasar Bernard Cazeneuve a matsayin sabon firaministan gwamnatin kasar don maye gurbin tsohon firaministan kasar Manuel Valls wanda zai shiga takarar zaben shugabancin kasar da za a gudanar a badi. (Zainab)