in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya jaddada muhimmancin yaki da talauci
2017-01-24 19:47:31 cri
Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya jaddada muhimmancin daukar matakan da suka wajaba a kokarin da ake yi na yaki da matsalar talauci a cikin al'umma.

Shugaba Xi wanda ya bayyana hakan yayin rangadin aiki da kai birnin Zhangjiakou da ke arewacin lardin Hebei a nan kasar Sin, ya nanata cewa, muddin ana son a yi nasara a yaki da talauci, akwai bukatar a mayar da hankali kan wasu rukunin mutane da masana'antu, kana a yi amfani da kayayyaki da dabarun da suka dace. (Ibrahim Yaya)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China